DAMBEN MAJALISA: Majalisar dokokin Kaduna ta dakatar da tsohon mataimakin kakakin majalisar da wasu mambobi
Majalisar dokokin jihar Kaduna ta dakatar da wasu mambobin ta guda uku na tsawon watanni 9.
Majalisar dokokin jihar Kaduna ta dakatar da wasu mambobin ta guda uku na tsawon watanni 9.
Sanatocin APC sun watsar da batun tsige Saraki
Tabbas dukkan mu ‘yan APC ba mu ji dadin ficewar sa ba da kuma rudanin da ke faruwa. Amma kuma ...
Wannan cibiya bangare ne na Ma’aikatar Ayyukan Kwadago ta Kasa da Samar da Ayyuka.