KALLO YA KOMA SAMA: Ooni na Ife zai shafe kwanaki 7 bisa tsauni, domin shirin kasaitaccen bukin Yarabawa na Olojo ‘Festival’
Ya ce addu'ar ta kuma hada har da na neman zaman lafiya da yalwar arziki a fadin Najeriya.
Ya ce addu'ar ta kuma hada har da na neman zaman lafiya da yalwar arziki a fadin Najeriya.