YAJIN AIKI: Gwamnati za ta hukunta duk wanda ya muzguna ma wani a wajen aikin sa – Minista Adewole
Adewole ya kuma kara da cewa NARD ta zargi JOHESU da garkama wa dakunan da ake ajiyan kayan aiki na ...
Adewole ya kuma kara da cewa NARD ta zargi JOHESU da garkama wa dakunan da ake ajiyan kayan aiki na ...
Trump ya ce Kasar Amurka na farinciki da irin kokari da Buhari ke yi.
Buhari ya kuma yaba wa wasu kamfanonin Birtaniya irin su Cadbury, Unilever da wasu da dama
Ya ce an tsaurara matakan tsaro har da ta sararin sama a yankunan.
Duk sauran na baya da shi, ko sun yi kokarin hanawa, abin shiriricewa ya ke yi.
Abaribe ya ce abin haushi ne duk lokacin da Buhari ya yi kuskure sai ya ce “Ni ban sani ba.”
A daya bangaren kuma ko’ina ka zagaya a garin sai karar jiniya ka ke ji wadda jami’an tsaro ke ta ...
Mataimakin Shugaban Kasa Yemi Osinbajo ne ya wakilci shugaba Buhari a wurin taron.
A gaban wakilin PREMIUM TIMES hasalallu su ka cunna wa tayoyi wuta a karkashin gadar, ta yadda babu hanyar da ...
Bayan 'yar takaddama da ya auku a tsakanin su 'yan majisan suka juya da motar su suka koma.