Zan kawar da matsalar tsaro da tattalin arziki idan na zama gwamnan Katsina – Imran Jino na PRP
Dan takaran Gwamnan jihar Katsina na jami’yyar PRP Imran Jino ya yi alkawarin kawar da matsalolin rashin tsaro da bunkasa ...
Dan takaran Gwamnan jihar Katsina na jami’yyar PRP Imran Jino ya yi alkawarin kawar da matsalolin rashin tsaro da bunkasa ...
Ya ƙara da cewa Sojojin Najeriya za su ci gaba da ƙara himma da azama har sai sun kakkaɓe Boko ...
Shugaba Muhammadu Buhari ya kira Majalisar Tsaron Ƙasa taron gaggawa domin tattauna batutuwan da su ka shafi tsaron ƙasa.
Sannan rundunar 'yan sandan jihar ta tabbatar cewa 'yan bindiga sun kashe 'yan sanda hudu a jihar ranar Asabar.
A ranar ce kuma aka kai wa Kurkukun Kuje hari a Abuja, inda su ka kuɓutar da dakarun su na ...
Maganar harkar tsaro wani abu ne da a gaskiya ban cika son yin magana akansa ba, saboda mutanenmu basa fahimtar ...
Tawagar dai ta afka cikin mahara 'yan kwanton ɓauna kusa da garin Dutsinma mai nisan kilomita 64 tsakanin sa da ...
Sanarwar dai ta fito ne daga bakin Sakataren Yaɗa Labaran Gwamna, Jamilu Birnin-Magaji, a Gusau, babban birnin Jihar Zamfara.
Amma mu abin da mu ke ƙoƙarin yi shi ne mu haɗa ƙarfi da Najeriya ta ƙarfafa hare-haren ƙasa da ...
A jihar Kwara 'yan bindiga sun kashe mutum biyu yayin da suke kokarin yin garkuwa da mutane a karamar hukumar ...