CUTAR COVID-19: Hikimomin Kare Kai, Daga Abdulhaleem Ringim
Kamar yanda akasani a likitance, kwayoyin cuta(pathogenic microbes) suna daga cikin abubuwan dakan haddasa ciwuka a jikin Dan Adam.
Kamar yanda akasani a likitance, kwayoyin cuta(pathogenic microbes) suna daga cikin abubuwan dakan haddasa ciwuka a jikin Dan Adam.
UNICEF da WASH sunce akwai yiwuwar samun karin kananan hukumomi biyu daga jihar Jigawa.
Murna ta ce yin haka na da matukar illa domin yana kawo cututtuka da dama.
Idan ba a gaggauta sama musu magani ba cutar kan yi sanadin su.
Shirin Muradin karni na shida na nufin samar da tsaftattacen ruwa da muhalli wa kowa da kowa.
Rashin tsaftace muhalli na kawo cututtuka kamar su amai da gudawa, cutar zazzabin Tefo, cutar Hepatitis A da sauransu.