Kotu a Zamfara ta dage shari’ar Musa da ya auri Jikar sa har suna da ƴaƴa 8 yanzu
Musa ya ce yana son matan sa wacce jikar sa ce mai suna Wasila, kuma ba zai sake ta ba.
Musa ya ce yana son matan sa wacce jikar sa ce mai suna Wasila, kuma ba zai sake ta ba.
Shehu ya tabbatar cewa rundunar ta aika da jami'an ta domin ceto daliban da ƴan bindigan suka tafi da su.
Idan ba a manta ba a kwanakin baya ne ‘yan bindiga suka kai farmaki kauyen Kwarin Mai Saje dake karamar ...
Sai dai kuma jin wannan hira da aka dauka tsakanin ta da boka ya kashe mata jiki, sai kawai ta ...
Shugaban karamar hukumar Tsafe, jihar Zamfara, Aminu Mudi ya canja sheka daga APC zuwa PDP.
Jami’in ya kara da cewa shirin da wadannan marasa kishi ke yi shi ne domin su lalata sulhun zaman lafiyar ...
Idan ba a manta ba gwamna Bello Matawalle ya roki maharan da su ajiye makaman su su runguma zaman lafiya.
Shugaban hukumar Garba Aliyu ya fadi haka da yake zantawa da manema labarai a garin Gusau ranar Talata.
Dakarun Najeriya sun kashe mahara 21, sun kamo 17 a jihohin Zamfara da Katsina
Da dadewa ana ta fama da kashe jama’a da kuma yin garkuwa da dama musamman a jihar Zamafara.