RAƊAƊIN TSADAR RAYUWA: Burkin tsadar abinci ya saɓule, talakawa sun fara saduda
Ma'aunin tsadar rayuwa ta tashi daga kashi 28.92 a ƙarshen Disamba, 2023, inda yanzu ya dangwali malejin kashi kashi 29.90 ...
Ma'aunin tsadar rayuwa ta tashi daga kashi 28.92 a ƙarshen Disamba, 2023, inda yanzu ya dangwali malejin kashi kashi 29.90 ...
NBS ta ce tsadar kayan abinci ya ƙara cillawa sama daga kashi 17.2 a cikin watan Maris, inda ya kai ...
NBS ta ce an samu karin kashi 35.97 ga farashin shinkafar da ake shigowa da ita daga waje.