NBC: Lai Mohammed ya amince cewa ya yi gaggawar saka hannu a biyan harkallar kudaden kwangila na naira biliyan 2.5
Haka dai wadanda ke da masaniya a kan binciken da ICPC ke yi suka tabbatar.
Haka dai wadanda ke da masaniya a kan binciken da ICPC ke yi suka tabbatar.
Batun ikirarin yawaitar cin hanci da rashawa da kungiyar Transparency International ta fitar.
Farfesa Yusuf Usman yayi bayanin cewa bai ga dalilin da za a dora masa alhakin salwantar naira biliyan 10 na ...
An dai soke yarjejeniyar ne, saboda Intels ya ki amincewa da TSA.
A tsarin NPA, dukkan ribar da aka samu sai an fara zuba ta dungurugum a asusun TSA da ke CBN ...