Rungumar Trump da Buhari ya yi bala’i ne, ba alheri ba ne -Kungiyar Dalibai Musulmi
Furucin Trump ya nuna kiyayya ga Musulmi da Musulunci a Najeriya.
Furucin Trump ya nuna kiyayya ga Musulmi da Musulunci a Najeriya.
Trump ya ce Kasar Amurka na farinciki da irin kokari da Buhari ke yi.
kasar ba ta cikin jerin kasashen da aka haramta ta al'umar ta shiga Amurka.
Kakakin yada labaran fadar ce, Sarah Sanders, ta bayyana haka a yau Juma'a.
Ofishin ta tabbatar da wannan tattaunawa sannan ta ba da bayanani akan abubuwan da Trump da Buhari suka Tattauna akai.
Alkalin kotun da ya yanke wannan hukunci ya ce umurnin shugaban kasar Donald Trump ya sabawa tsarin mulkin kasar.