Farashin mai ya sake faɗuwa bayan Trump ya ce Venezuela za ta rika aika man ta zuwa Amurka
Da farko dai, ba a fayyace ba tsawon lokacin da za a fitar da adadin danyen man da Mista Trump ...
Da farko dai, ba a fayyace ba tsawon lokacin da za a fitar da adadin danyen man da Mista Trump ...
Sannan ACLED ta ce an samu hare-hare 384 da aka kai wa kiristoci wanda ya jawo mutuwar mutane 317 da ...
Turaki ya zargi Wike da zuwa ofishin jam'iyyar da 'yan daba riƙe da makamai inda ya yi zargin cewa su ...
Sannan ta bayyana cewa gazawar gwamnatoci na tsawon shekaru ya taimaka wajen haɓakar wannan rikici a Najeriya.
Sanatan Amurka, Ted Cruz, ne ya nemi an ƙaƙaba wa gwamnatin Najeriya takunkumi kamar yadda ya ambata ita ce buƙatar ...
Sanadiyyar haka Donald Trump yasha alwashin kawo hari a Najeriya, domin ya yaki 'yan ta'addar, wai da sunan ya hana ...
Najeriya ta shafe tsawon shekarun tana fama da hare-haren ‘yan ta’adda waɗanda ke kai wa dakarun sojin Najeriya hari
A halin yanzu, Trump yana amfani da tsohuwar dabarar “Diversionary Theory of War”, wato kirkirar barazana daga waje
Trump na ƙoƙarin jawo hankalin masu ra’ayin addini a ƙasarsa, amma yana amfani da sunan Najeriya ne wajen cimma burinsa ...
Shugaban ya ƙara da cewa, “Suna kashe Kiristoci, kuma suna kashe su da yawa. Ba za mu bari hakan ta ...