Dangote ya kafa kamfanin kera manyan motocin daukan kaya a Najeriya byPremium Times January 15, 2017 0 Dangote yace kamfanin zata dinga kera akalla manyan motoci 10,000 duk shekara.