Kotu ta bada belin mutumin da aka kama da tulin kwayoyin tramadol akan naira miliyan 50
Hukumar NDLEA ce ta shigar da kara bayan an kama Evbuomwan a filin jiragen saman Murtala Mohammed ranar 18 ga ...
Hukumar NDLEA ce ta shigar da kara bayan an kama Evbuomwan a filin jiragen saman Murtala Mohammed ranar 18 ga ...
Idan ka na da naira 30,000 za a iya ba ka daki, akwai kuma na naira 100,000, kai har na ...
Abba-Kura ya bayyana cewa sun kama wannan mota ne a tashar jiragen ruwa dake Apapa ranar Juma’a da karfe 11 ...
Kakakin jami’ar, Uche Nwaelue, ya ce har zuwa yanzu ba su kai ga tantance ko mamatan daliban jami’ar ba ne ...
Adeyeye ta fadi haka ne a taron bukin cikan ta shekara daya da darewa shugabancin hukumar a Abuja.
Ali ya bayyana haka a lokacin da ya ke wa manema labarai jawabi a Lagos dangane da kwayoyi da ruwan ...
NDLEA ta kama kwantena 12 dankare kwayar Tramadol
Barawon nan da yake ta barci yau kwana tara kenan, ya rasu
Ana tsare da wanda ya shigo da wannan kwayar magani.
" Ma’aikatan mu sun dade suna fakon wadannan mutane sannan a cikin kwanaki biyu kachal muka sami nasaran