GA LATTI GA FIRGITA: Yadda jirgin ƙasa ya lalace mana tsakiyar dokar daji tsakanin Abuja da Kaduna, Daga Abubakar Mohammed
Wutar jirgi ta ɗauke. AC ta daina yi, tilas aka buɗe dukkan tagogi na kowane tarago, saboda kowa ya fara ...
Wutar jirgi ta ɗauke. AC ta daina yi, tilas aka buɗe dukkan tagogi na kowane tarago, saboda kowa ya fara ...
Sanatocin sun yi kira ga gwamnati da ta karo yawan taragon jirgin domin wadanda suke a yanzu sun yi kadan ...
Shugaban Hukumar Agajin Gaggawa na Jihar Lagos, Adesina Tiamiyu ya tabbatar wa PREMIUM TIMES da faruwar hadurran.