Abin da ya sa ba mu ajiye kudade a bankuna -Inji wasu ‘Yan Najeriya byAshafa Murnai May 22, 2019 Yankin Arewa ta Tsakiya na da kashi 31 bisa 100 na wadanda ba su ajiyar kudi a banki.