TRADER MONI: Za a ci gaba ba, ko an ci zabe an wuce wurin? byAshafa Murnai April 26, 2019 TRADER MONI tsari ne da gwamnati ke bayar da lamuni na naira 10,000 ga masu kananan sana’o’i