KWALLON KAFA: Liverpool ta nuna ba da wasa ta ke ba, Ko AJAX zata iya Turin
Daren jiya Laraba ne aka kammala wasan kafsawar farko a wasan kusa na karshen karshe, wato Kwata-Final.
Daren jiya Laraba ne aka kammala wasan kafsawar farko a wasan kusa na karshen karshe, wato Kwata-Final.
Tottenham su ke janyo wa kan su matsala idan matsin lamba ya yi musu tsanani, kamar yadda shi kan sa ...
Kungiyar Tottenham ta yi bazata, inda ta lallasa Brussia Dortmund ta Jamus da ci 3:0.