BAUCHI: ‘Yan gari da ‘Yan banga su fatattaki ‘Yan bindiga har sun kashe dan bindiga daya a kauyen Jajuwal
Mazaunan tare da hadin gwiwar mafarauta da ‘yan banga sun yi batakashi da maharan inda har suka kashe daya daga ...
Mazaunan tare da hadin gwiwar mafarauta da ‘yan banga sun yi batakashi da maharan inda har suka kashe daya daga ...
Aisha ta fadi haka ne ranar Alhamis da take hira da Kamfanin Dillancin Labaran Najeriya a karamar hukumar Toro.
Kakakin rundunar Kamal Abubakar ya sanar da haka ranar Alhamis.
Ya ce bayan binciken na su sun rufe wasu sannan wasu kuma sun ja musu kunne.