APC ta goyi bayan farmakin EFCC gidan Ambode, tsohon gwamnan Legas
An fara binciken Ambode ne watanni kafin saukar sa daga mulki a ranar 29 Ga Mayu, 2019.
An fara binciken Ambode ne watanni kafin saukar sa daga mulki a ranar 29 Ga Mayu, 2019.
Tony Orilede ne ya bayyana haka a cikin wata takardar da ya aiko wa PREMIUM TIMES, inda ya bayyana korar ...