An maka Cif Jojin Najeriya kotu, bisa zargin yin karyar yawan shekaru byAshafa Murnai May 22, 2019 0 Micheal ya maka Cif Jojin ne kotu, a gaban Mai Shari’a na Babbar Kotun Tarayya, Abuja.