Mahara sun farwa garin Takum, sun kashe mutane da dama
A cewarsu wannan kisa da akayi wa fasto David ne ya tunzura 'yan Kabilar Tiv su dau fansa.
A cewarsu wannan kisa da akayi wa fasto David ne ya tunzura 'yan Kabilar Tiv su dau fansa.
Amma da safiyar Talata sai aka kai wa Vaase hari, aka kashe sama da mutane bakwai.
Mutane sama da 2000 ne suka canza sheka.