MUƘAMAN FADAR SHUGABAN ƘASA: Tinubu ya naɗa Olusesan Adebiyi Babban Sakataren Fada
Shi dai Adebiyi, kafin a maida shi Fadar Shugaban Ƙasa, shi ne Babban Sakataren Ma'aikatar Harkokin Lafiya ta Ƙasa.