Shugaba Tinubu ya sake ƙaddamar da aikin titin Abuja-Kaduna da alƙawarin saka wa titin fitilun sola
Aikin gina wannan titi zai tallafa da kawo sauƙi ga cigaban yankin da samar da ayyukan yi da inganta tsaro ...
Aikin gina wannan titi zai tallafa da kawo sauƙi ga cigaban yankin da samar da ayyukan yi da inganta tsaro ...
Ya ce wannan umarni zai shafi girke ɗimbin jami'an tsaro kan titina domin binciken motocin da suka karya wannan doka.
Idan aiki na yi wa mace yawa, tsufa, canji a kwayoyin halittar jikin mace duk na iya rage wa mace ...
Doherty ya yi wannan kira ne a cikin wata wasiƙa da ya aika wa Shugaban Majalisar, Godswill Akpabio da Kakakin ...
Wannan jarida ta buga labarin cewa Gwamna Namadi ya gabatar wa Majalisa Kasafin 2024, na Naira Biliyan 298.14.
A karshe ta yi kira ga mutane da su zabi ‘yan takara na jam’iyyar PDP a zaben da za a ...
Naira biliyan 282.6 kacal aka ware za a kashe wajen ayyukan titina a shekarar 2022. Wannan kuɗi kuma sun yi ...
Jam’iyyar PDP ta yi fatali tare kuma da nuna kin yarda cewa gaba dayan naira bilyan 797.23 duk a kan ...
Gwamnatin Najeriya dai ta dogara ne kacokan a kan bashi daga gwamnatin Chana, domin aikin titin jirgin daga Ibadan zuwa ...
An kammala kashi 40 na aikin daga Kaduna zuwa Zaria, sai kuma kilomita 70 daga Zaria zuwa Kano.