Kasafin kudin 2022: Da bashi za mu cike gibin kasafin 2022 – Buhari a gaban majalisun Tarayya
Hakan na nufin ana tafiyar ci gaban mai ginin rijiya, ya na dannawa ƙasa, shi kuma ya na cewa gaba ...
Hakan na nufin ana tafiyar ci gaban mai ginin rijiya, ya na dannawa ƙasa, shi kuma ya na cewa gaba ...
Za mu karbo bashin dala bilyan 7.05(kwatankwacin naira tiriliyan 2.68) a kan farashin kowace dala kan naira 380.
Adadin kudaden da aka tura ta wayoyin hannu ne suka fi yawa, har naira tiriliyan 26.18 a cikin watan Yuli ...