BABBAN KAMU: Darektan Kamfen din PDP ya koma APC byMohammed Lere February 1, 2019 Wannan kamu da jam'iyyar ta yi a daidai wannan lokaci abin farinciki ne matuka.