NDLEA ta kama hodar Ibilis ta naira bilyan 32 a tashar jiragen ruwan Legas
An shigo da dilolin kawayoyin ne cikin Najeriya daga Bazin, wadanda sun kai dauri 40, masu nauyin kilogiram 43.11.