ZABEN 2019: INEC ta kwace shaidar ‘yan takara 25 bisa umarnin kotu
umarnin koto ne INEC din ta bi, bayan wasu da suka kai kararraki a kotuna sun yi nasara.
umarnin koto ne INEC din ta bi, bayan wasu da suka kai kararraki a kotuna sun yi nasara.
kirkiro wadannan masarautu zai kawo ci gaba a yankunan, inji Ibrahim Salisu Chambers.
Mahara sun cinna wa ofishin 'Yan sanda wuta, sun bindige jami'ai biyu a Birnin- Gwari
Abba Yusuf ya bayyana cewa bayyana wannan sakamako da aka danne wa PDP da karfin tsiya zai iya tada rikici ...
Idan Yari ba zai iya ba ya yi murabus kawai, amma ba za mu amince a saka dokar ta baci ...
Akwai irin su Gbenga Daniel da sauran manyan PDP na Kudu maso Yamma.
Ya ce za a hukunta dukkan masu hannu a cikin barkewar rikicin.
Yayi kira ga uwar jam'iyyar dake Abuja da ta soke zaben kwata-kwata.
A karshe ya ce a bana jiragen sama sun yi sawu101 ne a jigilar alhazai 38,005.
Matasa 'yan shekaru 10-25 sun fada hadarin kamuwa da cutar a Najeriya