NEXIT: Najeriya ta buɗe shafi domin sake ɗaukar matasan N-Power ɗin da aka sallama
Kakakin Yada Labarai na Ma’aikatar Jinkai da Agaji, Nneka Anibeze ce ta bayyana haka a cikin wata sanarwa da ta ...
Kakakin Yada Labarai na Ma’aikatar Jinkai da Agaji, Nneka Anibeze ce ta bayyana haka a cikin wata sanarwa da ta ...
Kwanaki biyar bayan an sace daliban Jami'ar Ahmadu Bello a Titin Kaduna-Abuja, gwamnati ba ta ce komai akai ba
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya taya sabon sarkin Zazzau maimartaba Ahmed Bamalli murnar zama sarkin Zazzau na 19.
Wannan kalamai da Salami yayi sun fito ne daga wasu Lauyoyi biyu dake wurin a lokacin da Maisharia Salami ya ...
Hukumar Lafiya ta duniya (WHO), ta bayyana cewa yanzu ne duniya za ta afka cikin babban bala’in Coronavirus.
Yanzu mutum 23298 suka kamu da cutar a Najeriya, mutum 8253 sun warke, 554 sun rasu.
Kakakin fadar shugaban Kasa, Garba Shehu ya sanar da haka a takarda da ya fitar ranar Laraba.
Ihekweazu ya fadi haka ne a taron 'yan jarida da kwamitin shugaban kasa kan dakile yaduwar cutar Korona ta yi ...
Yanzu mutum 17735 suka kamu da cutar a Najeriya, mutum 5967 sun warke, 469 sun rasu.
Dimokradiyya ba ta burge ni, saboda tafiyar hawainiya da ake yi a shari’u