RABON ƘWAƊO BA YA HAWA SAMA: Gwamnatin Tsibirin Jersey za ta maido wa Najeriya fam miliyan biyu ɗin da Jeremiah Useni ya sata
Babban Mai Shari'a na Jersey, kuma Antoni Janar na ƙasar, Mark Temble ne ya bayyana haka a cikin shafin intanet ...
Babban Mai Shari'a na Jersey, kuma Antoni Janar na ƙasar, Mark Temble ne ya bayyana haka a cikin shafin intanet ...
An karɓi wannan sanarwa cikin murna a Jigawa, sai dai kuma abin da ya biyu baya, shi ne rigimar shiyyar ...
Hukumar ta ce ba su cika sharuɗɗa adadin gwajin jinin da Doka ta 15 ta ce kowane 'yan wasa na ...
Sannan kuma sun ce irin shuka na gargajiya shi ne ainihin irin shukar da zai samar da wadataccen abinci a ...
Bayan haka kwamishinan ya ce an samu karuwa a yawan ma’aikatan dake girka wa daliban abinci daga 9,511 zuwa 12,258.
An kai hare-haren a jajibirin dokar da shugaban IPOB, Nnamdi Kanu ya yi cewa kowa ya zauna a gida, kada ...
Rahotannin hare-haren dai na zuwa daga bakin mutanen da aka raba da garuruwan su da kuma wadanda aka tarwatsa wa ...
Ojaomo ya shiga gidan talbijin na Channels, jim kadan da bayyana sunan Bawa, inda ya yi raga-raga da wannan nadin ...
Ya kuma ce za a ajiye magungunan rigakafin cututtukan zazzabin shawara, bakon dauro tare da rigakafin cutar Ebola.
Ehanire ya kuma kafa kwamiti wanda za ta yi aiki da hukumar inshoran lafiya domin shirya irin tsarin da za ...