SABUWAR TAFIYAR ADC: Mun gama tsara yadda za mu raba APC da mulkin Najeriya a 2027 – David Mark
Sauran manyan shugabannin jam’iyyar sun haɗa da Ralph Nwosu, wanda a baya ya ajiye muƙaminsa domin cimma gacin kafa sabuwar ...
Sauran manyan shugabannin jam’iyyar sun haɗa da Ralph Nwosu, wanda a baya ya ajiye muƙaminsa domin cimma gacin kafa sabuwar ...
Nafisa ta kuma yaba da rawar da kungiyoyin bada tallafi musamman Asusun UNICEF suka yi wajen yakan cutar a jihar.
Wannan na zuwa ne a lokacin da gwamnatin ke raba kayan karatu da kuɗinsu ya kai Naira biliyan 2.8 da ...
Sannan ya ƙara da cewa wannan shiri wani ɓangare ne na sabbin dabarun magance daɗaɗɗen rashin tsaro da ƙasar nan ...
A ƙalla gungun ‘yan bindiga 15 ne rundunar sojin Najeriya ta kashe a shekarar 2024. Sai dai akwai yuwuwar cigaba ...
Ya ce Gwamna Abba Kabir-Yusuf ya amince da haka a wurin taron Majalisar Zartaswa ta Jihar Kano, na 15.
Sannan domin Allah duk Najeriya, kai duk ma duniya, wane Gwamna ne zai iya yin aiki tare da mutumin da ...
Sun nemi a tsige shi bisa zargin rashin iya aiki da laifin ƙoƙarin haddasa rashin zaman lafiya a Najeriya.
Ojougboh ya yanke jiki ya ya faɗi ya yi sallama da duniya a daidai za afara buga daga kai sai ...
Duk da kotun ta ce ta na da iznin sauraren ƙarar, to amma kuma ta ce ba za ta iya ...