Yadda Tumatir, Shinkafa, Doya da Kwai suka tsula tsada cikin Yuni – NBS
NBS ta ce an samu karin kashi 35.97 ga farashin shinkafar da ake shigowa da ita daga waje.
NBS ta ce an samu karin kashi 35.97 ga farashin shinkafar da ake shigowa da ita daga waje.
Manoman tumatir sun yi asaran mai dimbin yawa a lokacin kamar yadda hakan ke neman doso kai yanzu.