TINUBU Na Tsaka Mai Wuya, Daga Dr. Aliyu U. Tilde
Daga ina zan dauki mataimakina? Wannan ita ce damuwar Bola Ahmed Tinubu, dantakarar shugaban kasa a APC, a yanzu.
Daga ina zan dauki mataimakina? Wannan ita ce damuwar Bola Ahmed Tinubu, dantakarar shugaban kasa a APC, a yanzu.
Tilde ya kara da cewa dole fa ƴan siyasa su fito su faɗi gaskiya su daina boye suna rarume rarume
Kwamishinan ilimin jihar Dr Aliyu Tilde ne ya sanar da haka a takarda da ya fitar ranar Talata.
Gwamnatin jihar Bauchi ta kori wani shugaban makarantar kwana a Hassan Usman Katsina Unity Collage (GHUKUC) a dalilin kin ciyar ...