ILMI TILAS: Za a fara kamen damke iyayen da suka ki tura ‘ya’yan su makaranta
Hakan inji Buhari, ya zama wajibi kan kowane yaro ya samu ilmin firamare da na sakandare.
Hakan inji Buhari, ya zama wajibi kan kowane yaro ya samu ilmin firamare da na sakandare.
Ta kuma nuna damuwa saboda yawaitar ayyukan fashi da ta’addanci a kasashen yankin Afrika ta Tsakiya.