Yunƙurin Raba Kan Ƴanƴan Ɗarikar Tijjaniyyah, Saboda Hasadar Da Suke Yiwa Mai Martaba Sarkin Kano Khalifah Malam Muhammadu Sanusi II, Daga Imam Murtadha Gusau
Amma da yake Allah baya zalunci, kuma ya haramtawa kansa zalunci, kuma ya hane mu da yin zalunci, kuma ya ...