Khalifa Sanusi ya koma karatun babbar digiri PhD a fannin shari’ar musulunci a jami’ar kasar Birtaniya
Khalifa Sanusi ya koma karatun babbar digiri PhD a fannin shari'ar musulunci a jami'ar kasar Birtaniya
Khalifa Sanusi ya koma karatun babbar digiri PhD a fannin shari'ar musulunci a jami'ar kasar Birtaniya
Amma alhamdulillah, da yardar Allah babu komai, khairan In Shaa Allah. Har kullun Khalifah Sarki Muhammadu Sanusi II shine a ...
Manyan malaman darikar Tijjaniya, daga kasashen Afirka da dama sun halarci wannan taron nadi a Sokoto.
Darikar ta rabu kashi biyu, bangaren Isyaka Rabiu da kuma bangaren Babban malami Sheikh Dahiru Bauchi.