SIYASAR KADUNA: Bangaren su Shehu Sani, Tijjani Ramalan sun fice daga APC
Dama kuma daya daga cikin mambobin, Hakeem Baba-Ahmed ya fice daga jam’iyyar kwanan baya.
Dama kuma daya daga cikin mambobin, Hakeem Baba-Ahmed ya fice daga jam’iyyar kwanan baya.
Akwai APC Akida, APC na asali, 'APC Restoration' sannan yanzu kuma 'APC Restoration na biyu'