Hukumar Kula da Alkalai ta Kasa ta nemi a tsige alkalai biyu, ta gargadi wasu biyu
Manyan alkalan su ne Theresa Uzokwe, Cif Joji ta Jihar Abia da kuma Obisike Oji, na Babbar Kotun Jihar Abia.