Ko a daina kashe mutanen mu a Taraba, ko kuma sai an ce yakin Somalia wasan yara ne a kasar nan – Inji Theophilus Danjuma
Danjuma ya bayyana haka ne a wajen taron bukin yaye daliban jami'ar Jihar Taraba dake Jalingo.
Danjuma ya bayyana haka ne a wajen taron bukin yaye daliban jami'ar Jihar Taraba dake Jalingo.
Ya rada wa asibitin sunar Mahaifiyar sa wato 'Asibitin Rifikatu Danjuma.'