BOKO HARAM: Sojoji sun kori garken maharan da suka kai hari a kauyen Garshigar
Sai dai kuma ya kara da cewa sojojin ‘Operation Lafiya Dole’ na Bataliya ta 145, sun kore su.
Sai dai kuma ya kara da cewa sojojin ‘Operation Lafiya Dole’ na Bataliya ta 145, sun kore su.
Rahotanni sun ce Babban Hafsan Hafsoshin Najeriya, Tukur Buratai ya kai ziyara yau Laraba a yankin.
Sauran sojojin da aka ji wa ciwo an kai su asibitin sojoji dake Maiduguri.
Chukwu ya ce sojoji za su ci gaba da aikin zakulo batagari a duk inda su ke.
An kara wa Kofur 994 girma zuwa Saje.
Yayin da makiyayan suka hango dakarun na zuwa wajen su sai suka tsere cikin daji.