‘Yan bindiga sun kashe wani dan sanda a Jos byAisha Yusufu October 11, 2018 Terna ya ce sun fara gudanar da bincike domin taso keyan mutanen da suka aikata haka.