An sake kai wa tashar wutar lantarki hari a jihar Neja
Ta ce izuwa yanzu ma’aikatan gyaran wuta na TCN sun isa wajen kuma suna aiki tuƙuru domin sauya abin da ...
Ta ce izuwa yanzu ma’aikatan gyaran wuta na TCN sun isa wajen kuma suna aiki tuƙuru domin sauya abin da ...
Rashin wutar dai ta faru sakamakon ayyukan 'yan bindiga waɗanda suka lalata layukan da ke dakon wutar a jihar Neja.
Kafa NISO da za a yi zai haddasa karkasa Kamfanin Samar da Wutar Lantarki na Najeriya (TCN) kashi-kashi.
A wata sanarwar da aka nuna alamun yin haka, TCN, wato 'Transmission Company of Najeriya, za a raba shi zuwa ...
Yadda tartsatsin wuta ya haddasa matsalar rarraba lantarki a kasar nan
Kamfanin Raba Harken Lantarki na Najeriya, TCN ne ya bayyana haka ta bakin jami’in su Wale Adeyemi.