Amfani da dabarun kayyade iyali ba su sa a kamu da cutar daji – Ma’aikatar Kiwon Lafiya
Meribole ya ce daga yanzu mata masu shekaru 15 zuwa 49 na da daman samun maganin babu fargaba.
Meribole ya ce daga yanzu mata masu shekaru 15 zuwa 49 na da daman samun maganin babu fargaba.
Janet Asumu ta ce amma bayan anyi mata bayani sosai ta amshi tsarin.
Ga wasu dabarun bada tazarar iyali biyar da mata za su iya amfani da su cikin sauki