Yadda mahara suka far wa garin Tawara suka kashe mutane 15 byMohammed Lere January 3, 2020 0 Bayan kashe mutane da suka yi maharan sun babbake gidaje da dama a garin Tawari din.