Kotu ta warware auren mijin da matar sa ta kaurace masa na shekara biyu byAisha Yusufu October 8, 2018 Odunade ya ce Wahab zai rika biyan Naira 6,000 duk wata domin kula da 'ya'yan.