Kotu ta warware auren mijin da matar sa ta kaurace masa na shekara biyu byAisha Yusufu October 8, 2018 0 Odunade ya ce Wahab zai rika biyan Naira 6,000 duk wata domin kula da 'ya'yan.