ARZIƘIN ƘASA: Gwamnatocin Najeriya sun kasafta Naira tiriliyan 1.424 a iya watan Disambar 2024
Jihohin da ke samar da man fetur, sun samu Naira biliyan 113.477 wanda ke wakiltar kaso 13% na na kuɗin ...
Jihohin da ke samar da man fetur, sun samu Naira biliyan 113.477 wanda ke wakiltar kaso 13% na na kuɗin ...
PREMIUM TIMES ta haƙƙaƙe cewa buƙatar bijiro da sabbin tsare-tsaren bunƙasa tattalin arziki na gaske a Najeriya
Shugaban ƙasa, Bola Ahmad Tinubu, ya yaba da rahoton Hukumar Ƙididdiga ta Ƙasa, NBS, kan bunƙasar tattalin arziƙin ƙasar nan.
Shugaba Tinubu ya bayyana haka a lokacin da ya ke jawabi wurin Taron 2023 na Ƙungiyar Injiniyoyi ta Ƙasa, wato ...
A Najeriya yanzu, ana cikin matsanancin matsi na rayuwa a dalilin hauhawar farashin kayan abinci da na masarufi.
To a gaskiyar magana a kan haka, farashin kayan masarufi kan tashi saboda yawan masu saye ya fi yawan abin ...
Da ya ke a lokacin akwai 'yan ƙarambosuwa a harkar cire tallafin fetur, an yi ittifaƙin adadin kuɗin ba daidai ...
Gwamnonin sun bijiro da waɗannan tsauraran shawarwari ganin yadda tattalin arzikin Najeriya ke ci gaba da fuskantar babbar barazana.
Ta ce an yi ƙarin gishiri ne wajen ainihin yawan kuɗaɗen da ke CBN, domin kawai a ɓoye ainihin adadin ...
Sauran kamen da hukumar ta yi sun hada da buhuna 812 na shinkafa Basimati, daurin 1,041 na kayan gwanjo, motoci ...