Shugaba Tinubu ya sauka ƙasar Saudiyya, don halartar taron shugabannin kasashen musulunci da na larabawa
Bayan kammala taron, shugaban ƙasa Tinubu zai dawo gida Najeriya inda zai sauka a babban birnin tarayya Abuja.
Bayan kammala taron, shugaban ƙasa Tinubu zai dawo gida Najeriya inda zai sauka a babban birnin tarayya Abuja.
Nanama yace UNICEF ta yi wannan bincike ne a wasu zababbun kananan hukumomin dake jihar domin gano hanyoyin da za ...
Buhari zai halarci taron bunkasa tattalin arzikin kasashen duniya da saka jari ne da za ayi a kasar Saudiyya.
Taron zai tattauna batun yadda za a iya bunkasa shirin domin ci gaban mutanen kasa.
Atiku bai halarci taron saka hannu a yarjejeniyar zaman Lafiya ba
Taron ya gudana ne a garin Abuja sannan wakilan gwamnatin jihar Kano da kungiyoyi da dama ne suka harlaci taron.
Mun kaurace wa taron ne saboda a zauna lafiya.
Shugaban ya kara da cewa ya karbi mulki a daidai lokacin da kasar nan ke daf da durkushewa.
Muna jiran Kwankwaso a Kano.
Mashi dai ya fito ne takarar mataimakin mai bayar da shawara kan al'amurran shari'a.