Akalla mutum 7,806 suka kamu da cutar tarin fuka a tsakanin shekarar 2021 – 2022 a jihar Bauchi
Ya ce shirin ya hada hannu da asibitocin kula da yaran dake fama da yunwa dake jihar domin yi musu ...
Ya ce shirin ya hada hannu da asibitocin kula da yaran dake fama da yunwa dake jihar domin yi musu ...
“Yin haka zai taimaka wajen dakile yaduwar cutar saboda mutum daya dake dauke da cutar zai iya yadawa mutum 15 ...
Sakamakon binciken ya kuma nuna cewa duk shekara akwai mutum sama da 300,000 dake dauke da cutar ba tare da ...
Chukwulobelu ya ziyarci hukumar ne domin ya nemi goyan bayan hukumar wajen wayar da kan mutane game da tarin fuka ...
Anyaike ya ce bullowar cutar korona ya hana samar wa masu fama da cutar kulan da suke bukata.
Mutum 590,000 na kamuwa da cutar sannan mutum 140,000 dake dauke da cutar kanjamau na kamuwa da cutar duk shekara ...
Ibijoke ta bayyana cewa motocin za su rika yawo jihar suna yi wa mutane gwajin cutar nan take da kuma ...
Kasar Kongo, Ethiopia, Ghana, Kenya, Mozambique, Afrika ta Kudu, Tanzania, Uganda, Kamaru da Zambia ne kasashen da za su ci ...
Kwararrun sun ce yin haka zai taikama wajen dakile yaduwar cututtuka a Najeriya.
Ciwon siga na kama mutum ne idan aka samu matsala da wasu daga cikin ababen da ke sarrafa abincin da ...