RANAR CUTAR TARIN FUKA: Gwamnati za ta ci gaba da kokari wajen dakile yaduwar cutar
Ta ce cibiyar za ta yi amfani da yanar gizo, gidajen jaridu da suka hada da rediyo da talabijin domin ...
Ta ce cibiyar za ta yi amfani da yanar gizo, gidajen jaridu da suka hada da rediyo da talabijin domin ...
Uwar gidan gwamnan ta yi kira ga matan da su zage damtse domin gano sauran mutanen da ke dauke da ...
Zuwa yanzu Najeriya ita ce kasa ta shida a jerin kasashe 30 da suka fi fama da yaduwar cutar a ...
Tarin fuka cuta ce dake kama huhun mutum inda kwayoyin cuta na Mycobacterium tuberculosis ke haddasa cutar a jikin mutum.
Ya ce shirin ya hada hannu da asibitocin kula da yaran dake fama da yunwa dake jihar domin yi musu ...
“Yin haka zai taimaka wajen dakile yaduwar cutar saboda mutum daya dake dauke da cutar zai iya yadawa mutum 15 ...
Sakamakon binciken ya kuma nuna cewa duk shekara akwai mutum sama da 300,000 dake dauke da cutar ba tare da ...
Chukwulobelu ya ziyarci hukumar ne domin ya nemi goyan bayan hukumar wajen wayar da kan mutane game da tarin fuka ...
Anyaike ya ce bullowar cutar korona ya hana samar wa masu fama da cutar kulan da suke bukata.
Mutum 590,000 na kamuwa da cutar sannan mutum 140,000 dake dauke da cutar kanjamau na kamuwa da cutar duk shekara ...