Kotun daukaka kara ta yanke hukuncin ci gaba da bincikar Alkali Onnoghen a CCT
Yanzu a dalilin wannan hukunci, CCT za ta iya ci gaba da binciken mai shari'ar a kotun da'ar m a'aikata.
Yanzu a dalilin wannan hukunci, CCT za ta iya ci gaba da binciken mai shari'ar a kotun da'ar m a'aikata.
kungiyar ta EU ta bayyana a cikin wata sanarwar da ta aiko wa PREMIUM TIMES a yau Alhamis da safe.
Najeriya ita ce kasa ta 23 daga cikin jerin kasashe 167 da ke da yawan bari a duniya.