RAHOTON MUSAMMAN: Yadda NNPC ya Shiga Kaka-na-ka-yi
Yadda bashin naira tiriliyan daya ya rike wa NNPC wuya
Yadda bashin naira tiriliyan daya ya rike wa NNPC wuya
Majalisar Tarayya ta goyi bayan kudirin cire ka’idojin shekarun mai neman aiki
Sun umarce shi da ya bayyana ce bayan zaman ta na biyu daga dawowa hutun watanni biyu da majalisar ta ...
Dama kuma ana sa ran cewa Majalisar Dattawa da ta Wakilai duk za su koma aiki a yau Talata.
Babu yadda za a yi ka iyi aiki sosai sai idan ka na da kayan aiki.
Sai dai kuma saboda an kasa cimma matsaya daya, tilas aka cire wannan batu, aka jingine shi.
A bayanan su, sun bayyana cewa kasafin su ya yi karanci sosai, idan aka yi la’akari da na shekarun baya.
Bala Na’Allah ya ce ai dama bai yiwuwa haka kawai daga Shugaba Buhari ya turo musu kasafi kawai sai su ...
Ya ce yin haka shi ne mafi muhimmanci, maimakon a rika tafiya a na yi wa gwamnati mummunar fahimta.
Mambobin Majalisar Tarayya rikakkun kwararru ne wajen neman a ba su cin hanci da rashawa